Alternative Espaces Citoyens Niger

Articles les plus récents


Articles les plus récents


Burin shugaban kasa Tanja Mahamadu

"Sai an yi Usula, saboda al’umma ta bukaci in tsaya"

mercredi 27 mai 2009 par Souley Magé Regeto
Wannan shi ne furucin da shugaban kasa Tanja Mahamadu ya yi a cikin wata fira da ta hada shi da jaridar “Liberation” da kuma talabizon na Faransa 24 na kasar Faransa. Shugaban kasa Tanja Mahamadu ya yi wannan furuci ranar 04 ga watan Afrilu shekarar 2009, albarkacin bukukuwan aza (...) > suite


Sharhin Jaridun Mako

mardi 8 juillet 2008 par Souley Magé Regeto
A wannan mako rinjayen jaridun kasar Nijar masu fitowar mako-mako sun mayar da akalar labaransu ne a kan tsarewar tsohon faraminista kuma shugaban jam’iyar MNSD Nassara Hama Amadu a gidan kason Kutukale, bayanda yan majalisar dokokin kasa suka jefa kuri’ar amincewa da a gurfanar da (...) > suite


Bayan fiye da shekaru 10 da ako soma tonon karfen uranium a birnin Arli

Akwai alamun kamuwa daga curutukan hikimar kimiyya dake boye ga al’ummar birnin Arlit

lundi 8 mai 2006 par Hassane Boukar
Kamar dai yadda kungiya mai zaman kanta (ONG Aghir In’Man) ta bayyanawa ministan makamashin da ma’adanan kasa na jamhuriyar Nijar, a wata ziyara da ya kai a ma’aikatar tonon karfen uraniom ranar 17 ga watan fabrairu na shekarar 2006, cewa bayyanar wasu cututuka kamar su « (...) > suite


Matsalar kananan yan kasuwa

lundi 8 mai 2006
Lokacin da dubun dubatar yan kasa suka fito a kan titunan birnin Yamai, tsawon wasu makonni, domin su nuna rishin amincewar su ga tsadar rayuwa da suka tsinci kansu a ciki. A yayin da mahukuntan Nijar sun kai kunnuwan uwar shegiya ga matsalar tsadar cimaka, su kuma manya yan kasuwa sun tankware (...) > suite


Gwamnatin Nijar ta ba wasu talakawan kasa wa’adin mako 2 su cire dakunan su daga inda suke zaune

lundi 8 mai 2006 par Souleymane Maâzou
«Dakunan cawa a kauye aka sansu, ba a birnin ba, dan haka ba a bukatar ganin su a birnin Yamai» Tsawon shekaru 10 kenan da aka soma gani irin wadannan unguwane yan rabana ka wadata mu, cewa, da share ka zauna a kewayen birnin Yamai. Wadannan unguwane dai an fi samu su ne a kewaye da kuma cikin (...) > suite


Matsalar karamcin abinci, wani asirin Kasa

jeudi 4 mai 2006
Hukumomin kasar Nijar sun yanke shawarar haramtawa duk wata kafar yada labarai ta waje dake da niyyar gudanar da rahoto a kan zance karamcin abinci shigowa cikin kasar. Tuni ma tashar gidan talabijin ta BBC ta hadu da fushin hukumomin akan wannan zancen, domin kuwa an tuso keyar Olma Gerin na (...) > suite


Zancen samarwa matasa da ayyukan yi

jeudi 4 mai 2006 par Mamane Sani Adamou
A lokacin taron koli na kungiyar tarayyar Afrika game da zancen samarar da ayyukan yi wanda ya gudana cikin watan satumbar 2004 a birnin Ouagadougou na kasar Burkina Faso, shuwagabannin na Afrika sun gano cewa tsarin siyasar da ake amfani da shi yau shekaru da dama kamar dai yadda kungiyoyin (...) > suite


Zanga-zangar ranar 15 ga watan maris na shekara ta 2005

jeudi 4 mai 2006
Babbar zanga-zangar ranar 15 ga watan maris na shekarata 2005 ta kasance mai cike da guri da kuma fata nagari ga dubban al’ummar wannan kasa, wadanda suka fito domin yin tir da wani tsari da gwamnati ta nemi aiwatarwa, wanda kuma yake da matukar illa ga tattalen arziki da haddasa tsadar (...) > suite


Ma’anar sabon yunkurin shugaban kasar Nijar

samedi 29 avril 2006 par Mamane Sani Adamou
Duk masu lura da al’amurran siyasa na yau da kullum sun yi la’akari da canje-canjen da aka samu a dangataka tsakanin shugaban jamhuriya da mataimakinsa paraminista Hama Amadu. Ganin yanda tsawon shekaru biyar shugaba Tandja ya damka wa paraminista akalar gudanar da harakokin mulki, (...) > suite


YAKI DA TSADAR RAYUWA : INA AKA KWANA ?

mardi 18 avril 2006 par Mamane Sani Adamou
Ranar 15 ga watan Maris na 2005 ta kasance mai matukar mahimmanci cikin tarihin gwagwarmayar kungiyoyin farar fula na jamhuriyar Nijar. Hakika, tun zanga-zangar da ta biyo kisan gillar dalibai na jami’ar Yamai a shekarar 1990, ba a taba samun yunkurin al’umma da ya yi tasiri da (...) > suite

Accueil du site | Contact | Plan du site | Espace privé | Statistiques | visites : 45639

Suivre la vie du site ha    ?

Site réalisé avec SPIP 1.9.2c + ALTERNATIVES

Creative Commons License